Ƙidaya 29:21 - Littafi Mai Tsarki21 Za a kuma miƙa hadaya ta gari da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Tare da bijiman, ragunan da ’yan raguna, a miƙa hadayun gari da hadayun sha, bisa ga adadin da aka ƙayyade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |