Ƙidaya 29:19 - Littafi Mai Tsarki19 Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gari, da hadayarsu ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 A haɗa da bunsuru guda a matsayin hadaya, don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gari da hadayunsu ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |