Ƙidaya 29:18 - Littafi Mai Tsarki18 Za a kuma miƙa hadaya ta gari da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Tare da bijiman, ragunan da ’yan ragunan a miƙa hadayarsu da gari da hadaya ta sha, bisa ga adadin da aka ƙayyade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |