Ƙidaya 29:16 - Littafi Mai Tsarki16 Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi. Banda waɗannan hadayu kuma za a riƙa yin hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 A haɗa da bunsuru guda, a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa na kullum tare da hadayarta, ta gari da kuma hadaya ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |