Ƙidaya 29:12 - Littafi Mai Tsarki12 A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai za a yi tsattsarkan taro domin yin sujada, ba za a yi aiki ba. Su kiyaye idin da girmama Ubangiji har kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “ ‘A rana ta goma sha biyar ga wata na bakwai, za a yi tsattsarkan taro, ba kuwa za a yi aikin da aka saba yi ba. Ku yi biki ga Ubangiji har kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |