Ƙidaya 28:7 - Littafi Mai Tsarki7 Hadaya ta sha za ta zama rubu'in moɗa na ruwan inabi domin kowane ɗan rago. Za a kwarara hadaya ta sha mai gafi ga Ubangiji a bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Hadaya ta sha, za tă zama kwalaba ɗaya na ruwan inabi, da ɗan rago guda. Za a kwarara hadaya ta sha ga Ubangiji a wuri mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |