Ƙidaya 28:31 - Littafi Mai Tsarki31 Banda hadaya ta ƙonawa ta kullum, sai a miƙa waɗannan tare da hadayarsu ta sha. Dabbobin su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 A miƙa waɗannan tare da hadayarsu ta sha, haɗe da hadaya ta ƙonawa ta kullum, da kuma hadayarta ta sha. A tabbata dabbobin nan marasa lahani ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |