29 da humushin garwa don kowane ɗan rago.
29 da kowane ’yan raguna bakwai, kashi ɗaya bisa goma.
Za a miƙa hadaya ta gāri tare da dabbobin, da lallausan gari wanda aka kwaɓa da mai, gari humushi uku na garwa, za a miƙa tare da kowane bijimi, humushi biyu na garwa don rago,
Za a miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi, domin a yi kafara.