Ƙidaya 28:27 - Littafi Mai Tsarki27 Za a miƙa hadaya ta ƙonawa, da 'yan bijimai biyu, da rago ɗaya, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 A miƙa hadaya ta ƙonawa da ’yan bijimai biyu, rago ɗaya da ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |