9 Idan kuwa ba shi da 'ya, sai a ba 'yan'uwansa gādonsa.
9 In ba shi da diya, sai a ba wa ’yan’uwansa gādonsa.
Sai kuma ka shaida wa Isra'ilawa, ka ce, ‘Idan mutum ya rasu ba shi da ɗa, sai 'yarsa ta ci gādonsa.
Idan kuma ba shi da 'yan'uwa, sai a ba 'yan'uwan mahaifinsa gādonsa.