6 Ubangiji ya ce wa Musa,
6 Ubangiji kuwa ya ce wa masa,
Ba sauran cewa Bayahude ko Ba'al'umme, ko ɗa, ko bawa, ko namiji ko mace. Ai, dukkanku ɗaya kuke, na Almasihu Yesu.
Musa ya kai maganarsu a gaban Ubangiji.
“Maganar 'ya'yan Zelofehad, mata, daidai ce, saika ba su gādo tare da 'yan'uwan mahaifinsu. Za ka sa gādon mahaifinsu ya zama nasu.