10 Idan kuma ba shi da 'yan'uwa, sai a ba 'yan'uwan mahaifinsa gādonsa.
10 In ba shi da ’yan’uwa, a ba da gādonsa ga ’yan’uwan mahaifinsa.
Idan kuwa ba shi da 'ya, sai a ba 'yan'uwansa gādonsa.
Idan kuma ba shi da su, sai a ba danginsa na kusa su mallaka, wannan zai zama umarni da ka'ida ga Isra'ilawa kamar yadda ni, Ubangiji na umarce ka.’ ”