60 Haruna yana da 'ya'ya huɗu maza, Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.
60 Haruna shi ne mahaifin Nadab, Abihu, Eleyazar da kuma Itamar.
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Haruna, maza, Nadab ɗan fari, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.
Su za su lura da kayayyakin alfarwa ta sujada su kuma yi wa Isra'ilawa aiki.
Haruna ya auri Elisheba, 'yar Amminadab 'yar'uwar Nashon. Sai ta haifa masa Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.