Ƙidaya 26:59 - Littafi Mai Tsarki59 wanda ya auri Yokabed 'yar Lawi wadda aka haifa masa a Masar. Yokabed ta haifa wa Amram, Haruna, da Musa, da Maryamu, 'yar'uwarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202059 sunan matan Amram shi ne Yokebed, ita zuriyar Lawi ce, wadda aka haifa wa Lawiyawa a Masar. A wajen Amram kuwa ta haifi Haruna, Musa da kuma ’yar’uwarsu Miriyam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |