Ƙidaya 26:57 - Littafi Mai Tsarki57 Waɗannan su ne Lawiyawan da aka ƙidaya bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202057 Waɗannan su ne Lawiyawa da a ƙidaya bisa ga kabilansu, daga Gershom, kabilar Gershonawa; daga Kohat, kabilar Kohatawa; daga Merari, kabilar Merari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |