Ƙidaya 26:54 - Littafi Mai Tsarki54 Za ka ba babbar kabila babban rabo, ka ba ƙaramar kabila ƙaramin rabo. Kowace kabila za a ba ta gādo bisa ga yawanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202054 Ga ƙungiya mafi girma, ka ba ta rabo mafi girma; ga ƙaramar ƙungiya kuwa, ka ba ta ƙarami rabo; kowane zai karɓa rabonsa ga yawan mutanen da aka rubuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |