Ƙidaya 26:42 - Littafi Mai Tsarki42 Waɗannan su ne kabilar Dan bisa ga iyalansu, Hushim. Waɗannan su ne iyalan kabilar Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Waɗannan su ne kabilan Dan bisa ga kabilarsu, daga Shuham, kabilar Shuhamawa. Waɗannan su ne kabilan Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |