Ƙidaya 26:37 - Littafi Mai Tsarki37 Waɗannan su ne iyalan kabilar Ifraimu. Yawansu ya kai dubu talatin da biyu da ɗari biyar (32,500). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |