14 Yawansu ya kai mutum dubu ashirin da biyu da ɗari biyu (22,200).
14 Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200.
Sunan Ba'isra'ilen da aka kashe tare da Bamadayaniyar, Zimri ɗan Salu, shi ne shugaban gidan Saminawa.
da Zohar, da Shawul. Waɗannan su ne iyalan kabilar Saminu.
Zuriyar Gad bisa ga iyalansu, su ne Zifiyon, da Haggi, da Shuni,
dubu goma sha biyu daga kabilar Saminu, dubu goma sha biyu daga kabilar Lawi, dubu goma sha biyu daga kabilar Issaka,