16 Ubangiji kuma ya umarci Musa, ya ce,
16 Ubangiji ya ce wa Musa,
Sunan Bamadayaniya kuwa, Kozbi, 'yar Zur. Shi ne shugaban mutanen gidan ubansa a Madayana.
“Ku fāɗa wa Madayanawa ku hallaka su.
“Ka ɗaukar wa Isra'ilawa fansa a kan Madayanawa. Bayan ka yi wannan za ka mutu.”