Ƙidaya 25:13 - Littafi Mai Tsarki13 Alkawarin zai zama nasa da na zuriyarsa, wato alkawarin zama firist din din din, domin ya yi kishi saboda Allahnsa. Ya kuwa yi kafara domin Isra'ilawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Shi da zuriyarsa za su kasance da alkawari na zama firist har abada, saboda kishinsa domin ɗaukakar Allahnsa, ya kuma yi kafara domin Isra’ilawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |