Ƙidaya 24:8 - Littafi Mai Tsarki8 Allah ne ya fisshe su daga Masar, Kamar kutunkun ɓauna yake a gare su, Yakubu zai cinye maƙiyansa, Zai kakkarya ƙasusuwansu, ya mummurɗe kibansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Allah ya fitar da su daga Masar; suna da ƙarfin kutunkun ɓauna. Sun cinye abokan gāban, suka kakkarya ƙasusuwansu; da kibiyoyinsu suka sossoke su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |