Ƙidaya 23:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji kuwa ya sa magana a bakin Bal'amu ya ce, “Koma wurin Balak, ka faɗa masa abin da na faɗa maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ubangiji ya ba wa Bala’am saƙo ya ce, “Ka koma wurin Balak, ka faɗa masa wannan saƙo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |