Ƙidaya 23:4 - Littafi Mai Tsarki4 Da Ubangiji ya sadu da Bal'amu, sai Bal'amu ya ce wa Ubangiji, “Na riga na shirya bagadai bakwai, na kuwa miƙa bijimi guda da rago guda a kan kowane bagade.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Allah kuwa ya sadu da Bala’am. Bala’am ya ce, “Na shirya bagadai bakwai, na kuma miƙa bijimi guda da rago guda, a kan kowane bagade.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |