Ƙidaya 23:23 - Littafi Mai Tsarki23 Ba wata maitar da za ta cuci Yakubu, Ba kuwa sihirin da zai cuci Isra'ilawa. Yanzu za a ce, ‘Duba irin abin da Allah ya yi domin Yakubu, wato Isra'ilawa!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ba wata maitar da za tă ci Yaƙub, ba sihiri da zai cuci Isra’ila. Yanzu za a ce game da Yaƙub da Isra’ila, ‘Duba abin da Allah ya yi!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |