Ƙidaya 23:21 - Littafi Mai Tsarki21 Bai ga mugunta ga Yakubu ba, Bai kuma ga wahala a Isra'ilawa ba. Ubangiji Allahnsu yana tare da su, Suna sowar murna domin shi sarkinsu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “Bai ga mugunta a cikin Yaƙub ba, bai kuma ga wahala a Isra’ila ba. Ubangiji Allahnsu yana tare da su; sowar Sarki yana cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |