Ƙidaya 23:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai Bal'amu ya koma wurin Balak ya same shi yana tsaye kusa da hadayarsa ta ƙonawa tare da dattawan Mowab. Balak kuwa ya ce masa, “Me Ubangiji ya faɗa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Saboda haka ya tafi ya same Balak tsaye a kusa da hadayarsa, tare da dattawan Mowab. Balak ya tambaye Bala’am ya ce, “Mene ne Ubangiji ya ce?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |