Ƙidaya 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai Balak ya ce wa Bal'amu, “Me ke nan ka yi mini? Na kawo ka domin ka la'anta abokan gābana, ga shi, sai albarka kake sa musu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Balak ya ce wa Bala’am, “Me ke nan ka yi mini? Na kawo ka, ka la’anta abokan gābana, sai ga shi albarka kake sa musu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |