Ƙidaya 22:7 - Littafi Mai Tsarki7 Dattawan Mowab da na Madayana suka ɗauki kafin alkalami suka tafi wurin Bal'amu suka faɗa masa saƙon Balak. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai dattawan Mowab da na Midiyawa suka tashi, suka ɗauki kuɗi don duba. Da suka zo wurin Bala’am sai suka faɗa masa abin da Balak ya ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |