Ƙidaya 22:35 - Littafi Mai Tsarki35 Ubangiji kuwa ya ce wa Bal'amu, “Tafi tare da mutanen, amma abin da na faɗa maka shi kaɗai za ka faɗa.” Sai Bal'amu ya tafi tare da dattawan Balak. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Mala’ikan Ubangiji ya ce wa Bala’am, “Ka tafi tare da mutanen, amma abin da na faɗa maka ne kaɗai za ka faɗa.” Saboda haka Bala’am ya tafi tare da dattawan Balak. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |