Ƙidaya 22:31 - Littafi Mai Tsarki31 Ubangiji kuwa ya buɗe idanun Bal'amu, ya ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye a hanya da takobi zāre a hannunsa. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sa’an nan Ubangiji ya buɗe idanun Bala’am, ya kuwa ga mala’ikan Ubangiji tsaye a hanya da takobi a zāre. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |