Ƙidaya 22:26 - Littafi Mai Tsarki26 Mala'ikan Ubangiji kuma ya sha kanta, ya tsaya a ƙunƙuntaccen wuri inda ba wurin juyawa zuwa dama ko hagu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Sai mala’ikan Ubangiji ya sha gabansa, ya tsaya a ƙunƙuntaccen wuri inda ba wurin juyawa dama ko hagu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |