Ƙidaya 22:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sa'ad da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, ta matsa a jikin bango, ta goge ƙafar Bal'amu ga bangon, sai ya sāke bugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’ad da jakar ta ga mala’ikan Ubangiji, sai ta matse a jikin bango, ta goge ƙafar Bala’am da bangon. Saboda haka sai Bala’am ya sāke bugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |