Ƙidaya 22:23 - Littafi Mai Tsarki23 Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye kan hanya da takobi zare a hannunsa, sai ta kauce daga hanya, ta shiga saura. Bal'amu kuwa ya buge ta don ya komar da ita a hanyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Da jakar ta hangi mala’ikan Ubangiji tsaye a hanya da takobi a hannunsa, sai ta kauce daga hanya, ta shiga jeji. Bala’am kuwa ya buge ta don tă koma hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |