Ƙidaya 22:20 - Littafi Mai Tsarki20 Sal Allah ya je wurin Bal'amu da dare, ya ce masa, “Idan mutanen nan sun zo kiranka ne, sai ka tashi, ka tafi tare da su, amma abin da na umarce ka kaɗai za ka yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 A wannan dare, Allah ya zo wurin Bala’am ya ce, “Da yake waɗannan mutane sun zo su tafi da kai, to, ka tafi tare da su, sai dai ka yi abin da na ce ka yi ne kaɗai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |