Ƙidaya 22:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amma ina roƙonku ku kwana a nan yau har in san abin da Ubangiji zai faɗa mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 To, fa, sai ku kwana a nan kamar yadda waɗancan suka yi, ni kuma in roƙi Ubangiji, in ji, wace magana zai ce mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |