Ƙidaya 22:12 - Littafi Mai Tsarki12 Allah kuwa ya ce wa Bal'amu, “Ba za ka tafi tare da su ba, ba kuwa za ka la'anta su ba, gama albarkatattu ne su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma Allah ya ce wa Bala’am, “Kada ka tafi tare da su. Kada ka la’anta mutanen nan, gama su masu albarka ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |