Ƙidaya 22:11 - Littafi Mai Tsarki11 ‘Ga jama'a sun fito daga Masar, sun mamaye ƙasar, ka zo, ka la'anta mini su, watakila zan iya yin yaƙi da su, in kore su!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 ‘Ga mutane sun fito daga Masar sun mamaye ƙasar. Ka zo yanzu ka la’anta mini su. Wataƙila ta haka zan yi nasara a kansu, in kuma kore su.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |