Ƙidaya 22:1 - Littafi Mai Tsarki1 Isra'ilawa suka kama tafiya, suka yi zango a filayen Mowab a hayin Urdun daura da Yariko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Isra’ilawa suka kama hanya, suka tafi filayen Mowab, a wajen Urdun, a ƙetare Yeriko, suka yi sansani a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |