Ƙidaya 21:9 - Littafi Mai Tsarki9 Musa kuwa ya yi maciji na tagulla, ya sarƙafa shi a bisa dirka, idan kuwa maciji ya sari mutum, in ya dubi macijin tagullar, zai warke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka Musa ya ƙera macijin tagulla, ya kuma rataye shi bisa doguwar sanda. Sa’an nan duk wanda maciji ya sare shi, ya kuma dubi macijin tagullar, zai warke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |