Ƙidaya 21:35 - Littafi Mai Tsarki35 Haka fa suka kashe shi, shi da 'ya'yansa maza, da dukan jama'arsa, har ba wanda ya tsira, suka kuwa mallaki ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Ta haka suka kashe shi, tare da ’ya’yansa maza da kuma dukan sojojinsa, ba wanda ya ragu. Suka kuma mamaye ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |