Ƙidaya 21:33 - Littafi Mai Tsarki33 Suka juya suka haura ta hanyar Bashan. Sai Og, Sarkin Bashan, da dukan jama'arsa suka fita, suka yi yaƙi da su a Edirai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Sai suka juya suka haura kan hanya ta zuwa Bashan, inda Og yake sarauta, ya kuwa fito tare da dukan sojojinsa suka yi yaƙi da Isra’ila a Edireyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |