Ƙidaya 21:29 - Littafi Mai Tsarki29 Kaitonku, ku mutanen Mowab! Ku masu sujada ga Kemosh kun lalace! Gumakanku sun sa mutane su zama 'yan gudun hijira, Mata kuwa, Sihon, Sarkin Amoriyawa ya kama su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Kaitonki, Mowab! Gunkinki Kemosh ya yashe mutanenki; aka kuma kama su, aka kai su bauta wajen Sihon sarkin Amoriyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |