Ƙidaya 21:25 - Littafi Mai Tsarki25 Isra'ilawa kuwa suka ci dukan waɗannan birane, suka zauna a biranen Amoriyawa, wato a Heshbon da ƙauyukanta duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Isra’ila suka ci dukan biranen Amoriyawa, suka kuma zauna a cikinsu, haɗe da babban birnin Heshbon da dukan ƙauyukanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |