Ƙidaya 21:16 - Littafi Mai Tsarki16 Daga can suka ci gaba da tafiya zuwa Biyer, wato rijiya wadda Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane wuri ɗaya, zan kuwa ba su ruwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Daga can, suka gangara zuwa Beyer, wato, rijiyar da Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane duka, zan kuwa ba su ruwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |