Ƙidaya 20:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai Musa da Haruna suka bar taron jama'a, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada, suka fāɗi rubda ciki. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana a gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai Musa da Haruna suka tashi daga taron, suka tafi ƙofar Tentin Sujada, suka fāɗi rubda ciki, sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |