Ƙidaya 20:3 - Littafi Mai Tsarki3 Suka ce wa Musa, “Da ma mun mutu kamar yadda 'yan'uwanmu suka mutu a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Suka yi gunaguni wa Musa suka ce, “Da ma mun mutu sa’ad da ’yan’uwanmu suka mutu a gaban Ubangiji! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |