Ƙidaya 20:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma Edomawa suka ce masa, “Ba za ku ratsa ta ƙasarmu ba! Idan kuwa kun ce za ku gwada, za mu fita mu ci ku da yaƙi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma Edom ya amsa ya ce, “Ba za ku bi ta nan ba; in kuka kuskura, za mu fito, mu yaƙe ku da takobi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |