Ƙidaya 20:13 - Littafi Mai Tsarki13 Wannan ya faru ne a Meriba inda mutanen Isra'ila suka yi wa Ubangiji gunaguni, inda shi kuma ya nuna musu shi mai tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Waɗannan su ne ruwan Meriba, inda Isra’ilawa suka yi wa Ubangiji gunaguni, inda kuma ya nuna kansa mai tsarki a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |