Ƙidaya 2:34 - Littafi Mai Tsarki34 Saboda haka Isra'ilawa suka yi dukan abin da Ubangiji ya umarci Musa. Kowa ya yi zango a ƙarƙashin tutarsa, kowa kuma ya yi tafiya cikin jerin kabilarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Saboda haka Isra’ilawa suka yi duk ko mene ne da Ubangiji ya umarci Musa. Ta haka ne suka yi sansani a ƙarƙashin ƙa’idarsu kowanne tare da kabilarsa da danginsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |